NLC
Kungiyoyin kwadago sun amince da tayin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kan mafi karancin albashi na N70,000. Sun bayyana dalilin yin hakan.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya sanya labule da shugabannin kungiyoyin kwadago a fadarsa da ke Aso Rock Villa. Za su tattauna kan mafi karancin albashi.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ka iya sanar da adadin da aka amince da shi a matsayin sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata bayan ganawa da ƴan kwadago.
Kungiyar yan kwadago ta yi barazanar tafiya yajin aiki na tsawon kwana 30 idan majalisa ta yi doka marar kan gado kan karin albashin ma'aikata a fadin Najeriya.
Kungiƴar ƴan kwadago ta ƙasa reshen jihar Ondo ta dare gida biyu kam batun ritayar shugaban ƙungiyar, mutum biyu sun yi ikirarin shugabancin ƙungiyar.
Gwamnatin tarayya ta bayyana yaƙinin cewa daga nan zuwa mako mai zuwa za a kawo karshen ja-in-ja kan sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata a Najeriya.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nemi 'yan kwadago su amince a biya N62,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi. Sai dai ma'aikatan sun dage kan N250,000.
'Yan kwadago sun yi magana bayan sun gana da Shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa. Sun dage cewa sai an biya N250,000 matsayin mafi karancin albashi.
Kungiyar kwadago ta ce za ta taya hukumar EFCC yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya. Shugaban kungiyar kwadago, Joe Ajaero ne ya bayyana haka a yau Alhamis.
NLC
Samu kari