NLC
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta fusata kan samamen da jami'an tsaro suka kai a hedkwatarta da ke birnin tarayya Abuja. Ta ce hakan abin kunya ne.
Wasu jami'an tsaro da suke rufe fuskokinsu sun kai samame hedkwatar ƙungiyar kwadago ta ƙasa kan zargin hannun mambobin NLC a zanga zangar da ake yi.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta yi martani kan rahotannin da ake yadawa masu cewa ta dakatar da zanga-zangar da ake gudanarwa a fadin kasar nan.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazak ya kafa kwamitin mutane 21 saboda mafi karancin albashin ma'aikata na N70,000 yayin da ake zanga-zanga.
Kungiyar Kwadago ta NLC a jihar Gombe ta bayyana rashin jin dadi kan kalaman Gwamna Inuwa Yahaya na jihar kan biyan mafi karancin albashin N70,000.
Kungiyar kwadago TUC ta bayyana cewa ba ta da shirin shiga zanga zangar tsadar rayuwa da ake shirin yi a faɗin Najeriya saboda babu wanda ya sanar da ita.
Kungiyar 'yan kasuwa ta kasa (TUC) ta bayyana cewa ba ta kira kowa ya fito zanga-zanga ba, amma dokar kasa ta bawa kowa damar ya fito ya yi zanga-zangar lumana.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta fito ta musanta rahotannin da ke cewa ta janye daga zanga-zangar da ake shirin gudanarwa a fadin kasar nan kan halin kunci.
Bayan amincewa da N70,000 a makon jiya, shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kudirin sabon mafi ƙarancin albashi a majalisar wakilan tarayya.
NLC
Samu kari