Labaran tattalin arzikin Najeriya
Naira ta kara rasa kima daga Talata zuwa ranar Alhamis yayin da aka saida kowace $1 a kan N1, 402. A yanzu dai Dalar na karanci a kasuwar gwamnati da bayan fafe.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce ba za su ci gaba da zargin gwamnatin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba kan halin da ake ciki.
Gwamnatin Najeriya ta ce ba za ta tsaya jan kafa wajen yaki da masu yi wa tattalin arizikin kasa ta'annati. Kashim Shettima ne ya bayyana hakan a yau.
Attajirin Nahiyar Afirka, Aliko Dangote ya koka kan illar da faduwar darajar Naira ya yi ga kamfanoninsu inda ya ce suna kokarin shawo kan matsalar ba da jimawa ba.
A cikin 'yan kwanakin nan, darajar naira na tashi ta kuma fadi saboda yanayin kasuwa yayin da ta sake farfadowa a ranar Talata 30 ga watan Afrilu da 1.98%.
Shugabaj kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya nemi sauran kasashen duniya ta taya nahiyar magance matsalar yunwa da sauran matsalolin da yankin ke fuskanta
Tsohon ministan harkokin waje, Ambasada Aminu Bashir Wali ya bayyana yadda tsohon shugaban kasa a mukin soja, Janar Murtala Mohammed ya mutu bai bar komai ba.
Tsohon kwamishinan 'yan sanda a jihar Anambra da ya yi ritaya ya sha alwashin fafatawa da Alhaji Aliko Dangote a harkokin kasuwanci bayan ajiye aiki.
Naira ta mike kadan duk da kashin da ta tashi a hannun Dala a ranar Juma’a. A kan N1, 245 Naira Rates ta ce an saida kowace Dalar Amurka a kasuwar canji.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari