Labaran tattalin arzikin Najeriya
Wata majiya ta shaida cewa, wata mata ta rasu yayin da jirgin kasan Abuja-Kaduna ya yi hadari, ya murkushe wata mota a hanyarsa. An fadi yadda lamarin ya faru.
Daga shekarar 1958 zuwa yanzu, mutane 12 suka jagoranci CBN a matsayin Gwamnonin bankin. Sanusi Lamido ne wanda aka fara kora a CBN, Sarah Alade ce macen farko.
Wata mata ta bayyana yadda kowa iya tara N1m cikin shekara guda, lamarin da ya jawo cece-kuce a shafin sada zumunta. Matar ta fadi yadda ta yi asusun sauki.
Sanatoci su na so jami'an ma'aikatar tattalin arziki da kasafin su bada bayanin wasu kudi, amma ana masu wasa da hankali, za su ‘yan sanda a cikin maganar.
Tsarin da CBN zai kawo a Junairun 2023 ya saba dokar kasa saboda haka ne fitaccen Femi Falana wanda Lauya ne mai kare hakkin Bil Adama ya bukaci a soke tsarin.
Za a ji cewa ana sukar Gwamnan CBN a Najeriya domin sabon tsarin rage cire kudi zai kara yawan 'yan kashe wando, mutane miliyan 1.4 za su rasa sana'arsu a 2023.
Wasu matasa 'yan Najeriya sun kwashi garabasa yayin da suka shigar da kudadensu a caca. An bayyana yadda wani ya yi hasashen wasanni da aka gudanar a Qatar.
Gwamnan Adamawa, Ahmadu Fintiri ya zargi babban bankin Najeriya CBN da nufin 'azabtar da yan siyasa da dokar ta kayyade adadin kudin da za a iya cira daga banki
Bayan da kasar Dubai ta hana 'yan Najeriya shiga cikinta saboda wasu dalilai, yanzu haka 'yan kasuwa sun fara koka halin da ake ciki. Kasuwa ta fara yin sanyi.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari