
NDA







Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dira jihar Kaduna ranar Juma'a domin halartan bikin yaye daliban jami'ar horar da Sojojin Najeriya, NDA, da aka shirya ranar

Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta karrama Muhammad Abu Ali, soja mai mukamin laftanal kanal kuma kwamandan bataliya ta 272 a baya wanda Boko Haram suka kashe.

Hedkwatar tsaro ta ƙasa (DHQ) ta bayyana cewa sojoji na sama da ƙasa sun samu nasarori da dama a yaƙin da suke da matsalar tsaro a faɗin Najeriya cikin mako 3.

Abuja - Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya shiga tattaunawa da shugabannin tsaron ƙasar nan domin jin halin da ake ciki game da yanayin tsaro a faɗin Najeriya.

Hedkwatar tsaro ta kasa, ta ce jami'anta dake kula da CCTV idon su biyu yayin da miyagun 'yan bindiga suka kutsa makarantar horar da hafsoshin soja ta NDA.

A ranar Talata ne hedkwatar tsaro ta lashi takobi bin sawun ‘yan bindigan da suka shiga har barikin soji ta NDA suka ragargaji sojoji kuma suka yi garkuwa da 1.

Hedkwatar tsaron Najeriya ta ja kunnen 'yan siyasa da manyan dakarun sojin kasar nan a kan shirya juyin mulki. A wata takarda da hedkwatan tsaron ta fitar.

Shugaban ma'aikatan tsaro na ƙasa (CDS) ya bayyana cewa sun faɗawa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari duk abinda ke faruwa a yankin Arewa maso Gabashin Ƙasar nan.

Ministan tsaro a Najeriya ya bayyana cewa, da yawan masu zanga-zangar #EndSARS a jihar Legas ba mutanen kirki bane. Ya siffanta da yawansu da 'yan damfara.
NDA
Samu kari