NDA

An yi wa sojoji 342 ritaya
Breaking
An yi wa sojoji 342 ritaya
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

A ranar Juma'a ne rundunar sojin Najeriya ta yi wa sojoji 342 ritaya daga aiki bayan wadata su da sana'o'in dogaro da kai tare da rayuwar da za su fuskanta.