Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama wani gawurtaccen dan daba da ke kunna rikicin daba a unguwannin Kofar Mata da Zango. Kabiru Jamilu Awu ya amsa laifinsa
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta fito ta yi magana kan harin da ake cewa 'yan fashi da makami sun kai wa tawagar ayarin motocin Gwamna Ahmadu Fintiri.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a wasu kauyukan jihar Benue. 'Yan bindigan sun kashe mutane tare da yin garkuwa da kananan yara.
An shiga tashin hankali a jihar Anambra yayin da wasu mahara ɗauke da makamai suka sace ɗan majalisar dokoki, Justice Azuka a hanyar komawa gida.
Rundunar ƴan sandan Abuja ta tabbatar da kama limamin coci da jami'ai kan zarginsu da sakaci a taron da ya jawo turmutsitsi har aka rasa rayuka ranar Asabar.
Rundunar 'yan sanda sun yi kare jini biri jini da 'yan bindiga a jihar Imo. An kashe 'yan sanda biyu yayin da aka kashe yan bindiga uku aka kama wasu miyagun.
Rundunar 'yan sanda ta samu gagarumar nasara a kan wasu 'yan ta'adda a jihar Anambra. An kama boma bomai 19 a maboyar yayin da aka harbi wasu da dama.
An yi kazamin fada tsakanin 'yan ssanda da 'yan bindiga a Katsina inda aka ceto mutum 10 amma biyu sun mutu. Rundunar ‘yan sanda tana cigaba da bincike kan lamarin.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Imo, sun fafata da wasu 'yan bindiga da ake zargin na kungiyar IPOB ne. Jami'an tsaron sun hallaka mutum uku daga cikinsu.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari