Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar ƴan sanda ta jaddada cewa haramcin hawan sallah da ta ƙaƙaba tun karamar sallah yana nan daram saboda barazanar tsaron da ake hange tana nan.
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya umarci dukkan hakiman masarautarsa su fara shirin hawan babbar sallah da za a gudanar cikin makon nan da muke ciki.
A wannan labarin, za ku no cewa wasu kungiyoyin yan daba sun afkawa DPO a jihar Gombe lokacin da yake tsaka da sasanta su don tabbatar da zaman lafiya a tsakaninsu.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamao sun kashe jami'an tsaro na rundunar CJTF a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun kashe jami'an bayan sun shirya musu kwanton bauna.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta ce babu wani katabus da gwamnatin Tinubu ta tabuka a cikin shekaru biyu da ta yi tana mulki.
Gwamnan Taraba, Agbu Kefas ya bayyana cewa ɗan sandan da ke gadin mahaifiyarsa ne ya harbi ƴar uwarsa, Atsi Kefas a hanyarsu ta zuwa Abuja daga Jalingo.
Rundunar 'yan sandan Kano ta cafke mutane 41 da ke da alaka da kashe DPO Baba Ali a karamar hukumar Rano ta jihar Kano tare da wanda ya jagoranci kisan.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a fadar wani basarake da ke jihar Nasarawa. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da basaraken yayin harin.
Rundunar 'yan sandan jihar Enugu ta kama wasu mutane uku da ake zargi suna aiki tare da wani boka wajen satar mutane da yin asiri da su yayin da ya tsere.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari