Hukumar yan sandan NAjeriya
Tun bayan zargin cewa mutuwar mawaƙi Mohbad ba ta Allah ba ce, gwamnati ta dora alhakin binciko dalilin mutuwar a wuyan asibitin koyarwa na jihar Lagos, (LASUTH).
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da nasarar dakile harin garkuwa da ‘yan bindiga a suka kai kan Sarkin Ninzo, Alhaji Umar Musa, a karamar hukumar Sanga.
Wani matashi da ya kware wajen damfarar jama’a ta kafar intanet Joshua Olawuyi, ya fada hannun jami’an tsaron shiyya ta biyu dake Onikan a jihar Legas.
An jibge jami'an tsaro yayin da kotu ta fara zamanta domin sauraron karar da ake yi kan rikicin masaurautar Kano. Jami'an tsaro sun hana zirg-zirga.
Wasu ƴan bindiga sun kai hari fadan sarkin Ninzo a karamar hukumar Sanga da ke jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da matarsa a cikin daren jiya Laraba.
Babban Sifetan ƴan sanda, Kayode Egbetokun ya nuna alhini kan rasuwar tsohon kwamishinan ƴan sanda kuma basarake, Oba Emmanuel Adebayo a jihar Ekiti.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta cafke wasu manyan mutane da suka hada da dan majalisar dokokin jihar, da wani hakimi da ke da alaka da ‘yan fashi a jihar.
Rundunar ‘yan sandan Kano a gano wasu iyayen daba 13 a jihar dake bayan duk wata hatsaniya da tashin hankali a kwaryar birnin jihar a kokarin inganta zaman lafiya.
Dakarun ƴan sanda sun yi nasarar damƙe wani dattijo ɗan shekara 70 da ake zargin ɗan bindiga ne a Zaria, an kama wasu masu garkuwa a ƙaramar hukumar Lere.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari