Hukumar yan sandan NAjeriya
Kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja ya zayyana sunayen wa wasu hukumomi da ma’aikatun gwamnati da zai katse wutar su saboda rashin biyan kudin wutar.
Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta tabbatar da dakile harin ƴan daba da suka yi yunkurin kai hari gidan shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Abbas a ranar Juma'a.
Gwamnatin jihar Kogi ta sanar da ceto sauran daliban Jami’ar CUSTECH guda takwas da aka sace a jihar a farkon watan Mayu bayan hallaka biyu daga cikinsu.
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta samu nasarar cafke wani magidanci bisa zargin yunkurin siyar da yar cikinsa kan N1.5m. An cafke shi ne a cikin otel.
Kotu ta ba da belin tsohon ɗan sanda, DCP Abba Kyari bayan shafe watanni 27 a gidan gyaran hali kan zargin alaka da manyan masu hada-hadar miyagun kwayoyi.
Gwamnan jihar Katsina ya bayyana yadda wani basarake ya karbi cin hanci a hannun 'yan bindiga domin ya bari su shiga kauyensa su hallaka bayin Allah.
Kwamishinan ƴan sanda ya bayyana cewa rundunar na cikin ruɗani kan wane umarnu za ta ɗauka daga cikin 5 da aka aiko mata, ta tuntuɓi ministan shari'a na ƙaaa.
'Yan bindiga sun kai hare-hare a kauyukan jihar Katsina inda suka hallaka mutum 17. 'Yan bindigan sun kai hare-haren ne a kauyukan karamar hukumar Kankara.
Rundunar ‘yan sandan Kano ta nemi mazauna jihar da su yi watsi da bayanan karya da ake yadawa na cewa Aminu Bayero ne zai jagoranci sallar Juma’a a masallacin fada.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari