Hukumar yan sandan NAjeriya
Rundunar 'yan sanda a birnin Tarayya Abuja ta cafke wasu mutane biyu kan kisan budurwa mai zaman kanta a dakin otal bayan caccaka mata almakashi.
Rundunar 'yan sandan Kano ta yi tir da wasu da har yanzu ba a kai ga gano su ba da su ka yi wa sarki Muhammadi Sanusi II ihu yayin dawowarsa daga masallaci.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana gamsuwarta da yadda aka gudanar da Sallar Eid el-Kabir cikin kwanciyar hankali da lumana a fadin jihar.
Rundunar 'yan sandan jihar Anambra ta yi karin haske kan harin da wasu 'yan bindiga suka kai sakatariyar karamar hukumar Ogbaru da ke jihar a ranar Asabar.
Gwamnatin jihar Kano ta kalubalanci kwamishinan ƴan sanda a jihar kan daukar matakin hana bukukuwan salla inda ta ce ba shi da ikon daukar wannan mataki.
Rundunar yan sanda ta sanar da rusa shirin daukan 'yan sandan shekarar 2022/2023 bayan gano an cusa sunayen bogi da karban cin hanci daga hannun mutane
Wasu 'yan bindiga da ake ganin masu garkuwa da mutane ne sun yi savuwar aika-aika a jihar Legas. 'Yan bindigan sun sace manajan darakta na kamfani.
Ramin hako ma'adanai ya sake ruftawa da mutane a jihar Niger da ke Aewacin Najeriya. Shugaban hukumar NSEMA, Abdullahi Baba-Arah ya ce mutane uku sun rasu.
Wani dan sanda mai suna Buba Adamu ya shiga hannu bayan shafe shekaru kimanin 10 baya zuwa aiki tare da karawa kansa matsayi. Rundunar yan sanda ce ta sanar.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari