Hukumar yan sandan NAjeriya
Wasu 'yan daba sun tafka barna a coci bayan sun kai farmaki yayin da ake zanga-zanga a jihar Katsina. 'Yan daban sun kwashe kayan miliyoyin naira.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Imo inda suka hallaka wani shugaban kauye tare da wasu masu unguwanni.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ba matasan da ke fitowa zanga-zanga shawarin su dakata tukuna, domin lokaci ya yi da ya kamata a dakata saboda rikici.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya fito ya caccaki masu shirya zanga-zanga a jihar kan rashin kin fitowa su jagoranceta. Ya ce hakan ba daidai ba ne.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kogi ta tabbatar da kubutar shugaban karamar hukuma, Zacchaeus Dare-Michael da wasu daga cikin hadimansa da aka sace.
Jami'an tsaro sun tarwatsa matasan da ke gudanar da zanga-zanga a babban birnin tarayya Abuja. Jami'an tsaron sun kuma cafke 'yan jaridan da ke wajen.
Jami'an tsaro sun yi ta harbe-harbe kan masu zanga-zanga domin tarwatsa su a birnin Abuja inda suka kutsa cikin filin wasa na MKO Abiola a yau Asabar.
Rahotanni sun nuna ƴan sanda sun buɗe wuta a saman iska a lokacin da uka fatattaki tsirarun masu zanga zanga a filin wasa na Moshood Abiola a Abuja.
Lauyan kare hakkin dan Adam, Inibehe Effiong, ya ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara kan hanyar kawo karshen zanga-zangar da ake yi a fadin kasar nan.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari