Hukumar yan sandan NAjeriya
A labarin nan za ku ji rundunar yan sandan jihar Kano ta bayyana nasarar dake wasu matasa gida uku bisa zargin sace wani Muhammad Nasir Jamilu mai shekaru hudu.
An samu asarar rayukan mutum uku bayan wani gini ya rufto a jihar Jigawa. Jami'an 'yan sanda sun yi nasarar ceto mutanen da ginin ya rufto a kansu.
Wata mummunar zanga zanga ta barke a jihar Bauchi biyo bayan kisan da aka yiwa wasu mutum biyu. Fusatattun matasa sun fito sun rufe tituna a ranar Talata.
Yan sanda sun kama wani soja da ya harbe wani mutum har lahira a Benue. Sojan ya harbi mutumin ne yana tuka mota. Matasa a yankin sun tayar da yamutsi da zanga zanga
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hare-hare a jihar Kaduna. 'Ƴan bindigan dauke da makamai sun hallaka mutum biyar tare da sace wasu mutane da dama.
Bayanai sun fito kan dalilin kama shugaban kwadago da jami'an DSS suka yi a Abuja. An kama Joe Ajaero ne bisa kin amsa gayyatar yan sanda da jami'an DSS.
A wannan rahoton, Mai unguwar ‘yar akwa, Jamilu Abba Danladi, ya bayyana takaicin yadda aka jefar da jaririya a karkashin tayar mota a Na’ibawa da ke jihar Kano.
A wannan rahoton za ku ji cewa fitaccen malamin addinin musulunci Sheikh Bello Yabo ya yi martani ga kalaman yan bindiga na son sace shi. Ya ce ba a biyan fansa.
A wannan rahoton, gwamnatin jihar Zamfara ta nesanta kanta da sanarwar da aka ce ta fito daga gare ta na shirin tattaunawa da yan ta'adda domin sulhu a jihar.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari