Hukumar yan sandan NAjeriya
Majalisar sarakunan gargajiya na Kudancin Najeriya ta yi Allah wadai kan kisan gillar da miyagun 'yan bindiga suka yiwa Sarkin Gobir, Alhaji Isa Muhammad Bawa.
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta bayyana cewa ta gayyaci baturen nan sau da dama gabanin ayyana nemansa ruwa a jallo, ana zarginsa ta cin amanar ƙasa.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari a sakatariyar karamar hukumar Isiala Mbano da ke jihar Imo. 'Yan bindigan sun hallaka jami'an tsaro a yayin harin.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya sha alwashin kare mutanen jihar daga barazanar rashin tsaron da suke fuskanta daga wajen 'yan bindiga.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun hallaka wani shugaban jam'iyyar Labour Party (LP) a jihar Benue. 'Yan bindigan sun yi masa kwanton bauna ne yana kan hanyr zuwa gida.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya shawarci kwamishinan 'yan sandan jihar da sauran jami'an rundunar da su guji sanya siyasa a cikin aikinsu.
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton ƴan aware ne sun kai hari hedkwatar ƴan sanda da ke ƙaramar hukumar Idemeli ta Kudu a jihar Anambra, sun kashe kofur.
Tsohon dan sanda ya fallasa dalilin gaza kama yan bindiga masu amfani da wayar tarho domin kira a kawo musu kudin fansa. Ya ce yan siyasa ne suka jawo lamarin.
Andrew Wynne, dan ƙasar Burtaniya da rundunar yan sandan kasar nan ta ce ta na nema ruwa a jallo ya musanta zargin da hukumomin Najeriya ke yi masa.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari