Live
KAI TSAYE: Shugaba Buhari ya kammala jawabinsa kuma ya gabatar da kasafin kudin gaban yan majalisa
Mun kawo jerin wasu sauyi da aka samu tsakanin kasafin kudin da shugaban kasar ya gabatarwa majalisa a watannin baya, da kuma kundin kasafin da ya sa wa hannu a jiya.
Majalisa ta na daf da mikawa Shugaban kasa kundin kasafin badi. Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa kwamitin kasafin kudi ya gama aikinsa dazu nan.
Har yanzu babu wanda ya san yadda ‘Yan Majalisar Najeriya za su kashe Biliyoyinsu na kasafin kudin 2020. Majalisa ta ki bayyana abin da za ta yi da Biliyan 125 da aka ware mata.
Kasafin Kudi
Samu kari