Kasafin Kudi
Wasu matakai masu sauki bin wajen duba adadin kudin da aka aika zuwa kowace ƙaramar hukuma a Najeriya kamar yadda gwamnatin tarayya ke rabon kudin a wata-wata.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya mika bukatarsa ga majalisa domin sahale masa kara Naira Tiriliyan 6.2 a kasafin kudin 2024, kamar yadda ya aika majalisa.
Gwamnatin Kano ta kaddamar da rabon tallafin N50,000 ga mata da su ka fito daga kananan hukumomi 44 na jihar, inda aka bawa mata 5,200 tallafi don habaka kasuwanci.
Kungiyar SERAP ta gargadi gwamnonin jihohi talatin da shida na Najeriya da ministan babban birnin tarayya da su bayyana yadda suka kashe kudaden kananan hukumomi.
Mele Kyari, shugaban kamfanin NNPC, ya ce kamfanin ya fara tattaunawa domin karbo sabon rancen kudi wanda zai yi amfani da su wajen tafiyar da ayyukansa.
Rahotanni sun bayyana cewa gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya kulla yarjejeniya da hukumar SMEDAN domin ba kananun 'yan kasuwar Katsina tallafin N1bn.
Mai shari’a Deinde Isaac Dipeolu na babbar kotun tarayya ya umarci tsohuwar ministar harkokin jin kai da ta yi bayanin N729bn da ta ce an rabawa talakawan Najeriya.
Sanata Godswill Akpabio da Rt. Hon. Tajuddeen Abbas sun shekara su na rikon Majalisa. Mun kawo abubuwan da suka faru a Majalisa cikin shekara a zamanin Bola Tinubu.
Hukumar kwastam ta kasa ta bayyana nasarar tattara kudin shiga ga gwamnatin Najeriya da yawansu ya kai N10bn a cikin watanni biyar, sannan an kama haramtattun kaya.
Kasafin Kudi
Samu kari