Jihar Niger

An rage kudin sadaki a Jamhuriyyar Nijar.
An rage kudin sadaki a Jamhuriyyar Nijar.

Masarautar Damagaram ta jamhuriyar Nijar ta goya wa takwararta Azbin baya bisa amincewa da kafa dokoki saboda a samu sauki wurin aure a yankin, dokokin sun hada da rage kudin sadaki, da hana yin ankon biki, da rage kayan gara, da