Jihar Niger
Wasu yan bindiga da ake tunanin masu garkuwa da mutane ne sun kai mamaya wani gari a karamar hukumar Tafa na jihar Niger, sun kashe mutum daya da sace wasu 5.
Lamarin ya kara tabarbarewa a wannan watan, wanda hakan ya jawo wa jihar Neja samun gibin biliyan daya daga kunshin kason da ke shiga aljihunta daga FG tun daga
Gwamnatin jihar Niger ta kammala shiri don zabtare albashin ma’aikata a jihar da kaso 50% domin ta lallabawa yayinda Najeriya ke fama da matsin tattalin arziki.
In zaku iya tunawa, hukumar kare yaɗuwar cututtuka (NCDC) ta yi gargaɗin sake ɓullar cutar a karo na biyu, inda ta sanar da ,adadin da ya kai mutum 300 a matsay
Wasu matasa da ake zaton bata gari ne sun balle wani dakin aiyar kayan abinci mai zaman kansa a yankin Madalla da ke jihar Niger, sun wawure kayan da ke ciki.
Wasu mutane hudu a karkashin jagorancin wani mai suna Abdullahi Dogo sun shiga komar jami'an 'yan sandan jihar Neja bayan kamasu da kan mutumin da su ka tono ga
Rigimar ya fara ne a lokacin da aka nemi wakilan Jihar Neja da su jagoranci tawagar jihar zuwa Zariya, domin yin ta'aziyyar marigayi sarkin Zazzau, Shehu Idris.
An aike da shugaban jam'iyyar APC na jihar Niger, Jibrin Imam da Sakataren jam'iyyar Shaffi Abdulsalam gidan gyaran hali a ranar Laraba a Minna kafin sumun beli
Kotun zaben majalisar dokokin tarayya da ke zama a jihar Neja ta tsige Kasim Danjuma, dan takarar APC a zaben cike gurbi na mazabar Magama/Rijau da aka gudanar.
Jihar Niger
Samu kari