Jihar Niger
An tabbatar da mutuwar akalla mutane 60 bayan wani jirgin ruwa ya juye mutane kusan 100 a teku, galibin wadanda ke cikin jirgin mata ne da kananan yara.
Wani jirgin ruwa da ya dauko fasinjoji 90, mata da yara ya kife a yankin karamar hukumar Borgu ta jihar Neja, an tabbatar da mutuwar mutane 29 daga ciki.
NiHSA ta yi gargadi cewa jihohi 29 da Abuja za su fuskanci ambaliya daga 1–15 ga Satumba 2025, inda kananan hukumomi 107 da al’ummomi 631 ke cikin hadari.
Rahoto kan yadda gwamnonin jihohin Nasarawa, Ondo, Akwa Ibom, Benue, Ekiti, da Neja, suka sauya majalisar zartarwa, da matakan da suka dauka bayan sauyin.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar kare hakkin Musulmi ta Najeriya (MURIC) ta bayyana takaicin yadda jama'a suka dura a kan matar da ake zargi da kalaman batanci.
Gwamna Umaru Bago na jihar Neja ya rusa majalisar zartarwar jihar tare da sallaman dukkan kwamishinoninsa. Umaru Bago ya ware masu jami'ai daga korar da ya yi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu fusatattun matasa sun yi ajalin wata mata mai sayar da abinci a karamar hukumar Mariga ta Niger kan zargin batanci ga Annabi.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama hade da tsawa da iska zai sauka a sassa daban-daban na kasar nan, ta bukaci mazauna garuruwan da ake fama da ambaliya su shirya.
An yabawa dangantakar Gwamna Umaru Bago da Bola Tinubu ta wuce ta siyasa, inda aka ce suna haɗin guiwar tattalin arziki tsakanin jihar Neja da Lagos.
Jihar Niger
Samu kari