Jihar Niger
Gwamna Mohammed Umar Bago ya ce yana nan kan bakarsa, ba zai taba zaman sulhu da yan bindiga ko ya biya kudin fansar wadanda aka yi garkuwa da su a jihar Neja ba.
Kungiyar gwamnonin Arewacin Najeriya ta yi alhini da jimamin mutuwar mutane sama da 40 a hatsarin fashewar tankar mai da ya auku a jihar Neja jiya Talata.
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa Watau FRSC reshen jihar Neja ta tabbatar da fashewar tankar mai a titin Bida da yammacin yau Talata, ana fargabar rasa rayuka.
Jiragen yakin rundunar sojojin saman Najeriya sun yi ruwan wuta kan 'yan bindiga a jihar Neja. Farmakin ya jawo an hallaka 'yan bindiga masu yawan gaske.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya bukaci a mayar da dazuzzuka zuwa manyan gonakin noma domin magance matsalar rashin tsaro da 'yan ta'adda.
A labarin nan, za a ji yadda Gwamnan jihar Neja Umaru Bago ya ja hankalin jama'a bayan an gan shi yana jagorantar rera wakoki da addu'ar zaman lafiya a coci.
Janar Mamman Jiya Vatsa ya yi aiki tare Janar Ibrahim Babangida kafin a yanke masa huuncin kisa. Shugaban kasa Bola Tinubu ya masa afuwa a shekarar 2025.
A wani sojan Najeriya ya kashe kan shi tare da harbe matar shi har lahira. Rundunar sojin Najeriya za ta cigaba da bincike kuma za ta dauki mataki kan lamarin.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a jihar Neja. 'Yan bindigan sun hallaka wani shugaban 'yan sa-kai tare da yin garkuwa da wasu mutane.
Jihar Niger
Samu kari