Nasir Ahmad El-Rufai
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya caccaki Nasir Ahmed El-Rufai da Rotimi Amaechi kan sukar da suke yi wa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ba ta ji dadin kalaman da yan adawa suka yi na nuna gazawar gwamnatin Bola Tinubu kan magance yunwa ba.
Atiku Abubakar da Nasir El-Rufai sun zargi gwamnatin Tinubu da gazawa kan talauci da tsaro, sun kuma sha alwashin hana shi sake yin nasara a zaben 2027.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai, ya koka kan matsalar rashin ingantaccen shugabanci a Najeriya. Ya nuna cewa mulki a yanzu yana hannun baragurbi.
Tinubu na fuskantar adawa daga Atiku, Obi, El-Rufai da wasu fitattun ‘yan siyasa da ke hada kai don hana shi zarcewa a 2027, yayin da hadakar adawa ke karfi.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya bayyana cewa tun bayan hawansa mulki, bai karbo bashin ko sisin kobo ba. Ya bayyana cewa ya tsuke bakin aljihun gwamnati.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ziyarci Nasir El-Rufa'i a gidansa da ke Abuja. Ana ganin sun tattauna ne kan lamuran siyasar Najeriya a 2027.
Kotun tarayya ta ci tarar tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i da wasu 'yan sanda tarar N900 da N10m bisa zargin tsare wasu mutane bayan kashe sarkin Adara
Shugabannin 'yan adawa na ta kokarin kafa hadaka domin kawar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da APC a zaben 2027. Shirye-shirye kan hakan sun yi nisa sosai.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari