Jihar Nasarawa
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kama kudi Naira miliyan 6.9 da bindigogi bayan 'yan bindiga da suka karbo kudin fansa suna kokarin guduwa a jihar Nasarawa.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa jihar Kebbi ta yi babban rashi bayan sanar da rasuwar Mai Martaba Sarkin Zuru da ke jihar a Arewa maso Yamma a Najeriya.
Mun samu labarin rasuwar shahararren ɗan kasuwa kuma dattijon Arewa, Alhaji Isiaku Ibrahim a yau Asabar wanda ya rasu a asibitin Abuja yana da shekara 88.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun sace Alhaji Adamu, mai taimaka wa tsohon gwamna Tanko Almakura, daga gidansa a birnin Lafia.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya musanta cewa yana da wnai dan takara da yake goyon bayan don ya gaje shi a zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Sanata Wadada ya ce Tinubu ya riga ya mallaki kujerar shugaban ƙasa ta 2027, ya kalubalanci ‘yan adawa da su fito da tsare-tsare na gaskiya maimakon 'sukar banza'.
Sanata Aliyu Wadada wanda yake wakiltar Nasarawa ta Yamma a majalisar dattawa, ya sauya sheka daga jam'iyyar SDP zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Fursunoni 16 sun tsere daga gidan gyaran hali na Keffi, an ce an sake kama bakwai daga cikin su, yayin da shugaban NCoS ya sha alwashin hukunta masu hannu a lamarin.
Bayan kalaman Peter Obi game da wa'adin mulki, Gwamna Abdullahi Sule ya gargae shi cewa matsin lamba na siyasa na iya hana cika alkawarin wa’adin mulki daya.
Jihar Nasarawa
Samu kari