Jihar Nasarawa
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa burin jam'iyyar APC shine ta rika samun kaso mai tsoka na kuri'un da za a rika kadawa a lokacin zabe.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya fadi tasirin da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ke da shi ga APC da kuma amfanin da zai yi a 2027.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya tabo batun wanda zai gaje shi a kujerar gwamnan jihar. Ya nuna cewa ba shi da hurumin yanke wannan hukuncin.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya ce tsofaffin ƴan CPC wanda suka haɗa da Muhammadu Buhari da Malami ba za su bar APC ba gabanin zsɓen 2027.
Tsohon mataimakin Sufeto-Janar na ‘yan sanda, Ari Muhammed Ali, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC bayan ritaya, yana neman kujerar Sanata a 2027.
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana matsayin Arewa a zaben 2027, yana cewa za a goyon bayan Bola Ahmed Tinubu ya sake neman takara a nan gaba.
Tsohon sufeton 'yan sandan Najeriya, IGP Mohammed Adamu zai fito takarar gwamna a jihar Nasarawa a 2027. IGP Adamu ya yi aiki da Muhammadu Buhari.
‘Yan bindiga da ake zargin makiyaya ne sun kashe sabon ango a Nasarawa, tare da sace amaryarsa. A Edo kuma, 'sun kashe magidanci tare da sace matarsa da ‘yar uwarta.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya yi magana kan zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Gwamnan ya ce yankin Arewa zai sake goyon bayan Shugaba Bola Tiinubu.
Jihar Nasarawa
Samu kari