Jihar Nasarawa
Mazauna angwan mai matasa a Lafia, babban birnin jihar Nasarawa sun kwana da takaicin kisan wani matashin jami'in gwamnati ma kula da shirin Fadama III.
Kungiyar Arewa ta Northern Stakeholders Consultative Forum ta bukaci mahukuntan kasar nan su gaggauta binciken dan majalisa, Hon. Ugochinyere Ikenga.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce masu zanga-zangar yunwa sun yiwa gwamnonin Arewa allurar zaburarwa. Ya ce dole a tashi tsaye domin kawo canji.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nassarawa ya bayyana takaici yadda yara masu karancin shekaru suka fito zanga-zanga wadanda mafi yawansu almajirai ne.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarwa ya bayyana cewa kowane lokaci daga yanzu gwamnatinsa za ta fara biyan ma'aikata sabon albashi mafi ƙaranci na N70,000.
Rahotanni sun bayyana cewa shugaban karamar hukumar Karu da ke jihar Nasarawa ya sanya dokar hana fita ta awanni 12 bayan bullar rahoton tashin hankula.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bukaci 'yan Najeriya da su tambayi gwamnoni abin da suka yi da kudaden da ake ba su daga asusun gwamnatin tarayya.
Wasu tsagerun ƴan bindiga sun hallaka mutum 5 ƴan gudun hijira a masallaci a kauyen Katapko da ke yankin ƙaramar hukumar Toto a jihar Nasarawa ranar Alhamis.
Majalisar dattawa ta gama karanta kudurin kawo hukumarr cigaba a Arewa ta tsakiya. Hukumar za ta rika kawo ayyukan cigaba da tallafawa al'umma idan aka kafa da ita.
Jihar Nasarawa
Samu kari