Jihar Nasarawa
Mutane sun shiga tashin hankali a jihar Nasarawa bayan da wasu 'yan bindiga suka kashe jami'an soji uku da 'yan banga biyu a kauyen Umaisha, karamar hukumar Toto.
Hukumar zaben jihar Nasarawa, NASIEC ta dage zaben da aka shirya gudanarwa a ranar 31 ga watan Agusta saboda shari'ar da ake yi da hukumar da wasu mutane 12.
Air Marshal Hassan Abubakar, shugaban rundunar sojin sama ya roki gwamnati da al'ummar jihar Nasarawa da su yafe masu kan kisan yan farar hula bisa kuskure a 2023.
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta kasa sun cafke shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Haure, Bello Bodejo, kan kafa kungiyar ‘yan banga a Nasarawa.
Shugaban majalisar dokokin jihar Nasarawa, Ɗanladi Jatau, ya buƙaci yan adawa su haɗa kai da gwamnatin Abdullahi Sule domin ci gaban jihar Nasarawa.
Akalla mutane uku ne ake fargabar sun mutu bayan da kasa ta zabtare ta fada kansu a lokacin da suke hakar jar kasa a jihar Nasarawa, har yanzu ba a gansu ba.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a jihar Nasarawa, David Ombugadu, ya yi kira ga magoya bayansa da su kwantar da hankulansu kan hukuncin da Kotun Koli ta yanke.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa ba zai sake neman wani mukamin siyasa ba bayan ya kammala wa'adinsa na biyu a mulkin jihar.
Gwamnan jihar Nasarawa Abdullahi Sule ya shawarci dan takarar gwamnan PDP na jihar, David Ombugadu, da ya jira lokacinsa domin ya zama gwamnan jihar.
Jihar Nasarawa
Samu kari