Nadin Sarauta
Mun ji cewa an samu Sarkin da ya fito ya kare Sarki Sanusi II a Arewa. Sarkin Ningi yake cewa Ganduje yayi kaushi wajen hukunta Sarki Sanusi. Sarkin yace ba su ji dadin abin da ya faru ba a fadar Kano.
A ranar Talatar da ta gabata ne, Ibrahim Kwatarkwashi, dan majalisa mai wakiltar mazabar Bungudu ta Gabas, ya mika rahoton kwamitin sa na neman kirkirar masarautar da sarakunan ta. Kudirin ya samu tsallake karatu na biyu da na uku
A wani taro da manema labarai da gamayyar kungiyoyin suka yi a karkashi inuwar 'Renaissance Coalition', sun yi kira ga mai alfarma sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar III, da ya ki amince wa da sabbin sarakunan. Sun ce sun yi wannan ki
Hakimin ya bayyana cewa babbar dalilinsa na ajiye wannan mukami shine saboda kwace sarautar durbin Katsina daga wajensa, inda aka tabbatar ma Sarkin Gabas, kuma hakimin Mani da sarautar Durbin Katsina inji rahoton Legit.ng
Takwaran Ganduje da manyan ‘Yan siyasa sun yi tir da rabo fadar Kano da aka yi. Daga cikin wadanda su kayi babatu akwai Babban Malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi.
Yaron Sarki Kano Asraf Muhammadu Sanusi ya tofa albarkacin bakin sa kan rikicin Sarki da Mahaifin sa inda yace idan har aka tsige Sarki ko kuma a rage masa matsayi, zai yi wa al’umma su samu shugaba adali irin sa.
Da yake magana da manema labarai jim kadan bayan kammala taron kungiyoyin al'umma a karamar hukumar Wudil, Malam Muhammad Idris, shugaban gamayyar kungiyoyin tare da sakatarensa, Dakta Baba Sani Wudil, sun bayyana cewar ba a tuntu
Za ku ji yadda Sarkin Kano ya samu kan sa cikin babbar matsala da Gwamna domin har yanzu akwai yiwuwar cewa za a maka Sarkin Kano a gaban kotu a game da yadda aka batar da kudin Masarautar Kano.
Wani Marubuci Ademola Adegbamigbe ya taba kawo labarin yadda aka sauke Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na farko daga kan karagar mulki a lokacin Firimiyan Arewa Ahmadu Bello a 1963.
Nadin Sarauta
Samu kari