Nadin Sarauta
Za ku ji cewa An budewa Yaron Atiku Abubakar sabuwar Ma’aikata a Jihar Adamawa a gwamnatin PDP. Yanzu za a ga yadda sababbin ma’aikatun za su taimakawa jihar.
Mun ji cewa Manyan kasa sun halarci nadin sarautar ‘Danuwan Buhari a Daura inda shi kuma shugaban kasar yake Landan ya na hutawa a Turai.
Hakan na cikin wata sanarwa ce mai dauke da sa hannun Jami'in watsa labarai na karamar hukumar Karaye, Mallam Haruna Gunduwawa. Daily Trust ta ruwaito cewa an gano sarkin ya bayar da umurnin rushe majalisar ne jim kadan bayan taro
Rahotanni sun bayyana cewa Sarki ya tsige Maja Sirdi ne sakamakon bayyana farin cikinsa da yayi da samun nasarar gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a kotun sauraron kararrakin zabe.
A baya, matar shugaban kungiyar fulanin, Aisha Chede ta ce dalilin ziyarar shine neman hadin gwiwa da matar gwamnan kan wasu harkoki da suka shafi mata fulani. Yayin ganawar, kungiyar ta bawa matar gwamnan kyautan shanu, da nono d
Mun samu wasu tsofaffin hotunan Sarkin Kano da Maidakinsa ta farko a 1980s lokacin su na soyewa. Da alamu Muhammadu Sanusi II da Uwargidansa ta yau sun halarci wani taro ne lokacin a Legas.
Mai martaba Sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk nada sabon gwamnan jahar Zamfara, Bello Matawalle, sarautar Barden Hausa, kamar yadda sanarwa daga fadar gwamnatin jahar Zamfara ta bayyana.
Za ku ga hoton Matan Sarkin Kano hudu. Sa’adiya Ado Bayero ita ce uwargidan sabon Sarki Kano Sanusi Lamido Sanusi, wanda ya ke da ‘Ya ‘ya irin su Fulani Siddika Sanusi, Shahida Sanusi, da Ashraf Sanusi.
Wasu hakimai 11 da suka fada arkashin sabbin masarautun da gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya kirkira sun halarci hawan Sallah na yammacin ranar Litinin a masarautar sarkin birnin Kano, Mai Martaba Sarki Sanusi
Nadin Sarauta
Samu kari