Bukola Saraki
Za a ji yadda Olusegun Obansajo ya yi kutun-kutun, ya tabbatar da kanin abokinsa, Umaru Musa ‘Yaradua ya shugabanci Najeriya a lokacin da zai bar mulki a 2007.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki, ya bayyana cewa rashin sanin makamar shugabanci shine abun da ke haddasa rashin tsaro a fadin kasar.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana kansa a matsayin wanda ya fi cancanta a cikin wadanda ke neman takarar shugaban kasa a zaben 2023.
A ranar Alhamis ne tsohon shugaban majalisar dattawa, Dakta Bukola Saraki, ya yi alkawarin gina gidaje 500,000 a duk shekara idan aka zabe shi matsayin shugaba
Tsohon gwamnan na jihar Kwara ya ce ya tsaya takara ne saboda akwai bukatar a magance matsalolin da suka addabi kasar nan na tsawon shekaru a zamanin nan..
Za a ji labari cewa tsohon mataimakin shugaban kasar nan, Namadi Sambo ya kawo dalilan da ya sa yake ganin ya kamata PDP ta ba Bukola Saraki tikiti a zaben 2023
Olubankole Wellington ko kuma Banky W kamar yadda aka fi saninsa ya shigo PDP. Tauraron Mawakin Najeriya ya shiga siyasa, Bukola Saraki ya karbe shi a Legas.
Da ya je Legas a farkon makon nan, Abubakar Bukoka Saraki ya roki ‘ya ‘yan PDP su zabe shi domin ya fi kowa cancanta da zama shugaban Najeriya a zaben 2023.
Kauna - Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa idan yan Najeriya suka zabesa, zai kawo karshen matsalar tsaro, yunwa, da rashin aikin
Bukola Saraki
Samu kari