Bukola Saraki
A kalla yan takarar shugaban kasa hudu a karkashin jamyyar PDP ne suka ce za su da sasanci domin ganin jam'iyyar ta yi nasara a babban zaben shekarar 2023, raho
Ana sa ran kwamitin shiyya mai mambobi 37 na jam’iyyar PDP zai bayyana hukuncinsa kan tsarin shiyyar da jam’iyyar za ta bi a babban zaben shugaban kasa na 2023.
Wasu ‘yan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP irin Saraki da Tambuwal suna zawarcin Gwamna Okowa na jihar Delta a matsayin mataimakin shugaban kasa.
Gwamnan Sokoto da takwaransa na jihar Bauchi da tsohon gwamnan Kwara sun gana da tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, kan yuwuwar yin sulhu.
Tsohon shugaban majalisar tarayya, Dr Abubakar Bukola Saraki, ya lissafo abubuwa 5 wadanda gwamnatin tarayya za ta yi don kawo karshen rashin tsaro a kasar nan,
An saka labule tsakanin manyan yan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) daga arewacin kasar domin fitar da dan takarar yarjejeniya.
‘Yan siyasar sun kuma yi kira ga gwamnati da ta kara maida hankali wajen tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin 'yan kasar, musamman a irin wannan lokaci..
Gwamna Sokoto da yakwaransa na jihar Bauchi da kuma.tsohon gwamnan jihar Kwara, Abubakar Bukola Saraki, sun faɗaɗa ziyarar neman shawarin su zuwa jihar Benuwai,
Gabanin zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar PDP da aka shirya gudanarwa a ranar 29 ga watan Mayun 2022, Saraki ya ce jam’iyyar ba ta kebe Atiku ba.
Bukola Saraki
Samu kari