![Jerin ƴan Arewacin Najeriya 8 da suka fi kowa arziki a yankin](https://cdn.legit.ng/images/560x315/438f00d196b71a45.jpeg?v=1)
Mohammed Indimi
![Jerin ƴan Arewacin Najeriya 8 da suka fi kowa arziki a yankin](https://cdn.legit.ng/images/560x315/438f00d196b71a45.jpeg?v=1)
![Kyau Ya Hadu Da Kyau: Diyar Biloniya Indimi Ta Amarce Da Babban Dan Kasuwar Kasar Turkiyya](https://cdn.legit.ng/images/560x315/fb5932784af0c627.jpeg?v=1)
![Diyar Biloniya, Hauwa Indimi, Ta Koka Bayan Ta Siya Tumatir Din N8,000, Jama'a Sun Yi Martani](https://cdn.legit.ng/images/360x203/90f17e8095e68683.jpeg?v=1)
![Sukar gwamnatin Buhari da tagwayen Indimi ke yi ya janyo cece-kuce](https://cdn.legit.ng/images/360x203/f75c68a78d3168e8.jpeg?v=1)
![Hankali na ba kwance ya ke a kasar nan ba, Rukayya Indimi-Dantata ta koka](https://cdn.legit.ng/images/360x203/42ae82f52fefd501.jpeg?v=1)
![Tausasan kalaman soyayya da Ahmed Indimi ya zayyanowa Zarah Buhari ranar bazday din ta](https://cdn.legit.ng/images/360x203/66c9539f765f9e87.jpeg?v=1)
![Mijin Zahra Buhari ya nuna hotunansa tare da zakin da yake wasa dashi a gida, ya jawo cece-kuce](https://cdn.legit.ng/images/190x107/3724e41b5ed2dd89.jpeg?v=1)
Ahmed Indimi, sirikin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna wasu hotunan zakin da yake kiwo da cewa, yana kaunar zakin kuma mallakarsa ne. Gashi da dabbarsa.
![Zahra Buhari ta gwangwaje mijinta da kalaman soyayya don murnar zagayowar ranar haihuwarsa](https://cdn.legit.ng/images/190x107/caf8848ad05b3d8e.jpeg?v=1)
Ɗiyar Shugaba Buhari, Zahra Buhari Indimi, tana cikin farin ciki a yau 11 ga watan Disamba a kasancewar ranar zagayowar haihuwar mijinta, Ahmed Indimi. Zahra wa
![Soyayya: Ahmed Indimi da Zahra Buhari sun yi kalaman soyayaya yayin murnar cika shekara uku da aure](https://cdn.legit.ng/images/190x107/06af36918f34cfa1.jpeg?v=1)
A halin yanzu shekaru uku kenan da auren 'yar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra da Ahmed Indimi. Masoyan junan sun yi murnar zagayowar wannan ranar da kalaman soyayya ga juna. Sun garzaya shafinsu na Instagram a ranar Litinin
![Biloniya Muhammed indimi ya dauki nauyin karatun daliban Kaduna 20](https://cdn.legit.ng/images/190x107/vllkyt4il2e2q2n1v.jpeg?v=1)
Gwamnan jahar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya karrama wani shahararren attajiri mai karfin arziki, kuma surukin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Alhaji Muhammad Indimi, inda ya shirya masa waliman karramawa a Kaduna.
![Diyar Mohammad Indimi zata aure yaron tsohon shugaban kamfanin NNPC](https://cdn.legit.ng/images/190x107/vllkyt38dkfpnvvnog.jpeg?v=1)
NAIJ.com ta samu rahoton cewa diyar hamshakin dan kasuwa, kuma sirrikin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Alhaji Mohammaed Indimi zata yi aure Hauwa Indimi wanda ita ce karama a cikin ‘yayan, Alhaji Mohammaed Indimi.
![Takaitaccen tarihin Muhammad Indimi](https://cdn.legit.ng/images/190x107/vllkyt78qfk6vpeq.jpeg?v=1)
Shi dai Muhammadu Indimi wanda ya kasance suruki ne ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, sanadiyar aure dake tsakanin 'ya'yan su, Zahra Buhari da Ahmed Indimi da
![Kyawawan hotunan tsaleliyar surukar shugaba Muhammadu Buhari](https://cdn.legit.ng/images/190x107/vllkyt2ntrubj1h1jg.jpeg?v=1)
Adama Muhammad Indimi tayi karatu a jami’ar Lynn dake jihar Florida can kasar Amurka, kuma tana harhar kasuwanci inda take da wani kamfanin tafiye tafiye.
![Dalilai 4 da suka sa Zahra Buhari da dan biloniya Ahmed Indimi suka dace da juna](https://cdn.legit.ng/images/190x107/vllkyt44o5jqd9nui.jpeg?v=1)
Kyayyawar Yarinyar Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra na shirin aure da dan wani biloniya Ahmed Indimi nan da yan makonni kadan masu zuwa.