Kalli kyawawan hotunan surukar Zahra Buhari, Adama Indimi

Adama Indimi daya daga cikin yayan hamshakin attajirin nan dan jihar Borno Alhaji Muhammad Indimi.

Kalli kyawawan hotunan surukar Zahra Buhari, Adama Indimi
Adama Indimi

Idan ba’a manta ba yarinyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra Buhari ta auri daya daga cikin yayan Alhaji Muhammad Indimi, wanda hakan ya sanya Adama zama surukar iyalan gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari.

KU KARANTA: Mansa Musa: Hamshakin attajirin da yafi kowa arziki a tarihin duniya

Adama Indimi tayi karatu a jami’ar Lynn dake jihar Florida can kasar Amurka, kuma tana harhar kasuwanci inda take da wani kamfanin tafiye tafiye mai suna Kauna Solutions.

Ga wasu daga cikin kyawawan hotunan ta:

Kalli kyawawan hotunan surukar Zahra Buhari, Adama Indimi

Kalli kyawawan hotunan surukar Zahra Buhari, Adama Indimi

Kalli kyawawan hotunan surukar Zahra Buhari, Adama Indimi

Kalli kyawawan hotunan surukar Zahra Buhari, Adama Indimi

Kalli kyawawan hotunan surukar Zahra Buhari, Adama Indimi

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel