Diyar Mohammad Indimi zata aure yaron tsohon shugaban kamfanin NNPC

Diyar Mohammad Indimi zata aure yaron tsohon shugaban kamfanin NNPC

- An kai gaisauwar Hauwa Mohammed Indimi

- Hauwa Mohammad Indimi zata aure yaron tsohon shugaban kamfanin NNPC

Legit.ng ta samu rahoton cewa diyar hamshakin dan kasuwa, kuma sirrikin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Alhaji Mohammaed Indimi zata yi aure.

Hauwa Indimi wanda ita ce karama a cikin ‘yayan, Alhaji Mohammaed Indimi, ta samu wanda zata aura.

Diyar Mohammad Indimi zata aure yaron tsohon shugaban kamfanin NNPC
Diyar Mohammad Indimi zata aure yaron tsohon shugaban kamfanin NNPC

Diyar Mohammad Indimi zata aure yaron tsohon shugaban kamfanin NNPC
Diyar Mohammad Indimi zata aure yaron tsohon shugaban kamfanin NNPC

An dade ana ta yada jita-jitan cewa ta na soyayya da, Mohammed Yaradu’a yaron tsohon shugaban kamfanin NNPC, MarIgayi Abubakar Yar Adua.

KU KARANTA : Magu ne mafi cancanta ya rike EFCC – Osinbajo

Jita-jitan ya zama gaskiya yayin da wata sananniyar shafin Hausa na Instagram ta yada hotunan kai gaisuwar neman auren Hauwa Indimi.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel