Hadi Sirika
Filayen jirgin saman Najeriya sun fara maganar koma bakin aiki duk da COVID-19. Kwanan nan tashoshin jirgin Legas, Abuja, Kano da Fatakwal za su dawo aiki.
Dazu nan gwamnatin Najeriya ta yi ram da jirgin Ingila da ke yawo bayan an hana tashi. Jaridar The Guardian ta ce ‘jirgin kamfanin Flair Aviation na kasar UK.
Ganin yadda annobar Coronavirus ta ragargaza tattalin arzikin Najeriya ta fannoni da dama. Buhari ya na shirin bulluko Tiriliyoyi domin ceto tattalin arzikin ka
Tsoron COVID-19 ta sa na hana Gwamnonin Jihohi tafiya. Ministan jirage Hadi Sirika ya ce a wannan lokaci na annobar Coronavirus, tafiya mai muhimmanci ake bari.
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta godewa UN bayan an turowa Najeriya kayan asibiti. UN ta aiko da kaya zuwa kasar ne domin taya ta yaki da COVID-19.
Wata kungiyar lauyoyi mai suna Revolutionary Lawyers’ Forum, ta nemi jami'an tsaro da su kama shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Adams Oshiomhole, sannan su tuhume shi a kan laifin cin amanar kasar.
Har yanzu gwamnatin Najeriya ba ta hakura da maganar kafa kamfanin jirgi ba. Ministan harkokin jiragen sama a Najeriya, Sanata Hadi Sirika y ace Nigeria Air na nan tafe.
Za ku ji cewa bincike ya nuna barnar da ake yi a Ma’aikatar sadarwar Najeriya a yau. Misali akwai wani kamfani da ake kira Livial Soft Tech wanda aka jibgawa miliyoyin kudi domin shigo da kaya amma har yau shiru.
Za ku ji wasu Ministocin Buhari da ba a jin labarin su a Gwamnatin nan. Daga cikin su dai akwai Aisha Abubakar da Khadija Bukar Abba Ibrahim wanda duk su na cikin wadanda ba a jin ko labarin su a kasar a Gwamnatin nan.
Hadi Sirika
Samu kari