Mata Da Miji
Mata sun fito zanga-zanga a jihar Rivers don nuna damuwa kan kamfanin samar da wutar lantarki na PHED da ke hanasu saduwa da mazajensu saboda zafi.
Wata matar aure mai suna Doris ta bayyana cewa dansu mai shekaru shida ya kama mijinta yana mu'amalar kwanciya da mahaifiyarta. Uwar bata musanta ba.
Wata mata ta garzaya soshiyal midiya don nunawa duniya sabon saurayinta. Ta godema tsohon mijinta wanda ya kai ta kasar turai har ta kai ga samun sabon miji.
Wata matashiyar budurwa tana neman shawara kana bun da ya kamata ta yi bayan ta kama ‘yar’uwarta da tana cin amanar mijinta sannan ta bata miliyan 5 toshiyar baki.
Kwanaki kusan biyar da aka ji ta fito a bidiyo tana wasu kalamai, Sadiya Marshall ta janye maganganun da ta yi a kan Layla Ali Othman da Abdulrasheed Maina.
A yayin da wasu ke kukan wahalar dawainiya da iyali, wani matashi ya shirya angwancewa da mata uku a rana daya. Za a yi shagalin bikin a Kwande, jihar Benue.
Wani mai gadi a kwalejin Prestige International, Nurudeen Shehu, mai shekaru 37, ya dauki rayuwarsa da kansa saboda tsohuwar matarsa ta kara wani aure a Kano.
Wata matar aure ta cika da murna yayin da mijinta dan tsurut ya kwashi kayanta don wanke mata su. Ta bi bayansa yayin da ta dungi jinjina masa da kalamai masu dadi.
Akalla 'yan mata, zawarawa da marasa galihu 300 ne aka aurar da su ga masoyansu wanda gwamnatin jihar Kebbi ta dauki nauyin yi, bayan kashe sama da naira miliyan 21.
Mata Da Miji
Samu kari