Masu Garkuwa Da Mutane
Wasu yan bindiga a ranar Laraba, 10 ga watan Fabrairu sun kai farmaki tashar bincike na yan sanda da ke karamar hukumar Takum, jihar Taraba, sun kashe jami'i 1.
'Yan Majalisar sun bada shawara ayi wa tsarin tsaro na kasar garambawul. Anyi kira ga Jami’an tsaro su tura jirage su tsefe dajin da ‘yan bindiga su ke fake.
Dakarun sojin saman Najeriya sun halaka 'yan bindiga masu tarin yawa a samamen da suka kai ta jiragen yakin soja a karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna.
Mataimakin shugaban kasa yemi Osinbajo ya ce nada sabbin hafsoshin tsaro da gwamnatin tarayya tayi yasa an samar da sabbin dabaru da hanyoyin yakar ta'addanci.
Shugaban kasa ya bukaci hafsun sojoji su murkushe ‘Yan ta’addan Boko Haram. Buhari da Minista sun bukaci a samu hadi-kai tsakanin dakarun sama da kuma na kasa.
Wasu da ake zaton masu garkuwa da mutane ne a ranar Talata, 9 ga watan Fabarairu sun yi garkuwa da hadimin mataimakin gwamnan jihar Taraba, Alhaji Bala Baba.
Yan banga na unguwa a Dutsen Abba da ke karamar hukumar Zaria sun kama wasu mutane uku da ake zargin yan leken asirin yan bindiga ne, Daily Trust ta ruwaito. Mu
Jami’an tsaro sun ce sun cafke wadanda ake zargi su na aikin saida makamai. kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kebbi, Adeleke Adeyunka-Bode yace za a kai su kotu.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba a ranar Asabar 6 ga watan Fabrairu sun tare wata motar daukar gawa a babban titin Benin da ke jihar Edo sannan suka
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari