Masu Garkuwa Da Mutane
Gwamna Bello Mohammed Matawalle ya kare matsayar Gwamnatin jihar Zamfara, ya ce a dalilin haka, yaron Buharin Daji da wasu ‘Yan bindiga za su sallama kansu.
Mutane shida sun rasu sakamakon hatsarin da 'yan bindiga suka haddasa a kan babban titin Kaduna zuwa Birnin Gwari. Wasu mutum shida daga cikin wadanda suka yi.
A makon nan aka kori Makiyaya da dabbobinsu daga kungurman daji bayan Gwamnati ta kawo doka. Makiyaya da dabbobi 5, 000 sun bar daji bayan Gwamnati ta kawo doka
A hiya Ahmed Mahmoud Gumi ya ziyarci sansanin ‘Yan bindiga. Bajimin malamin addinin musulunci ya yi magana bayan ya ga abubuwa da idanunsa a dajin Zamfara.
Jaruman mutanen gari sun dakile harin da yan bindiga suka yi niyyar kai wa rugar Maikudi da ke mazabar Kerawa a karamar hukumar Igabi na jihar Kaduna. Yan bindi
Shahararren malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya jadadda tabbacin cewar kwanan nan rashin zaman lafiya da rikicin da ke arewa da Najeriya zai zama tarihi.
Bayan sace wani yarima mazaunin Atlanta a ranar 30 ga watan Janairun 2020 a jihar Edo, kwatsam yau aka tsinci rubabbiyar gawarsa a daji,jaridar The Nation tace.
An ruwaito cewa, kwanaki 5 bayan faruwar lamarin, yan uwan wadanda aka yi garkuwa da su, da ke zaune a garin Avu a karamar hukumar Abugi, jihar Niger, sun hada
Yan bindiga a ranar Talata, 2 ga watan Fabrairu, sun kai farmaki wasu garuruwa a karamar hukumar Shiroro ta jihar Niger inda suka kashe mutum 21 da sace 40.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari