Masu Garkuwa Da Mutane
A cikin watannin nan, 'yan bindiga sun cigaba da cin karens babu babbaka a arewacin kasar nan inda suke kai hari tare da yin garkuwa da mutane, The Cable tace.
Yan bindiga sun kashe mutane 18 a harin da suka kai wasu yankunan jihar Kaduna sannan suka sace mutane da dama tare da kone gidaje a ƙauyen Anaba na Chikun.
Janar Ibrahim Badamasi Babangida, tsohon shugaban kasa ya ce za a iya magance barazanar tsaro da Najeriya ke fuskanta a halin yanzu ta hanyar yin dogon shiri.
Bayan mako daya da yin garkuwa da yara maza na kwalejin kimiyya da ke Kagara a jihar Neja wadanda ake zargi da garkuwa da mutane sun bukaci cinikin kudin fansa.
Kungiyar Southern Kaduna Peoples’ Union (SOKAPU) ta nemi hukumomin tsaron kasar su binciki Sheikh Ahmed Gumi a kan neman gwamnati ta yi wa yan bindiga afuwa.
Mutanen yankin Ikuru da ke karamar hukumar Andoni a jihar Ribas sun tsinci kansu a halin fargaba saboda sace sarkin garin Aaron Ikuru da yan bindiga suka yi.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta ceto mutane fiye da 1,000 daga hannun masu garkuwa da mutane ba tare da kudin fansa ba.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da Alhaji Ibrahim Ahmed mai shekaru 91.Dattijon shine dagacin kauyen Kunduru a Kankia.
Rahotanni na nuna cewa za a saki wasu daga cikin 'yan bindigan da ke hannun hukuma a matsayin wani bangaren na yarjejeniyar sako yaran makarantar Kagara, Niger.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari