Masu Garkuwa Da Mutane
Wata kotu a jihar Kano ta yanke wa Paul Owne, jagoran wadanda ke sace yaran Kano da sayar da su jihohin kudu hukuncin daurin shekaru 104 a gidan gyaran hali, Da
Rahotanni sun nuna cewa Ann Unenge, matar kwamishinan filaye na jihar Benuwai, ta shiga hannun wasu gungun masu dauke da makamai a Makurdi, babbar birnin jihar.
Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wani tsohon dan majalisar dokokin jihar Jigawa, Haladu Bako a hanyar Kano zuwa Jigawa a ranar Laraba, 28 ga Yuli.
Da yake wannan bayanin, wanda ya kasance mai jigilar kudin fansa tsakanin iyaye da 'yan fashin, Malam Kassimu Barangana ya ce an tsare yaran wurare 25 a daji.
Jami'an Hukumar tsaro ta NSCDC sunyi nasarar kama wani hatsabibin dan bindiga, Bello Galadima yayinda ya tafi gidan karuwai a unguwar Aliyu Jodi a birnin Sokoto
Mai Martaba Sarkin Kontagora, Alhaji Sa'idu Namaska ya roki yan bindiga su dena hare-hare su kyalle manoma su koma gonakinsu don kaucewa yunwa da karancin abinc
Wasu masu garkuwa da mutane da ba a san ko su wanene ba sun sace dakarun sojojin ruwan Nigeria su bakwai da suka tashi daga jihar Kaduna za su tafi Kwalejin Soj
Yan bindiga da suka sace shugaban AZECO Pharmacy a Okene, jihar Kogi, Abdulazeez Obajimoh, sun ki karbar N10m da iyalansa suka bayar, sunce N30m za a biya kafin
Masu garkuwa a ranar Lahadi sun tare hanyar Sokoto zuwa Gusau sun sace fasinjoji da ke cikin motoccin bus guda uku mallakar hukumar sufuri ta jihar Sokoto,
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari