Masu Garkuwa Da Mutane
Dan majalisar dokokin jihar Sokoto, Sa'idu Ibrahim, ya ce a yanzu ƴan bindiga na rubutawa mutanen ƙauyuka wasika kafin su kawo musu hari, The Cable ta ruwaito.
An sace basarake mai sanda mai daraja ta daya a jihar Kogi, Adogu na Eganyi a karamar hukumar Ajaokuta, Alhaji Mohammed Adembe kamar yadda Daily Trust ta ruwait
Daga karshe an saki sarkin Kajuru, Alhassan, a Kaduna. Bayan ɗan lokaci da samun yanci, basaraken ya yi kuka yayin da yake yabawa mutanen da suka duba shi.
Bayanai na cigaba da bayyana kan harin da aka kai masarautar Alhaji Alhassan Adamu, Sarkin Kajuru. Daily Trust ta ruwaito cewa 'yan bindiga sun kutsa fadarsa.
'Yan bindiga sun yi garkuwa da Sarkin Kajuru tare da 13 daga cikin iyalansa a wani samamen cikin dare da suka kai. Sun sace jikokinsa 2, matansa 3, hadimansa 2.
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kaduna, Umar Muri, a ranar Alhamis, 8 ga watan Yuli, ya ce yan fashi sun sace dalibai 204 daga watan Janairun 2021 zuwa yanzu.
Sojoji sun dakile harin da aka yi yunkurin kaiwa Faith Academy, wani makarantar sakandare mallakar cocin Living Faith Church Worldwide, ta Bishop David Oyedepo
Yan bindiga sunyi awon gaba da mata 13 a tsakanin garuruwan Manini da Udawa da ke kan babban hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna, a hanyarsu ta zuwa bikin daurin au
Babban kotu a Jihar Bayelsa, da ke zamanta a Yenagoa, ta yanke wa wani mutum dan shekara 39, Charles Nikson, hukuncin kisa ta hanyar harbi, saboda garkuwa da mu
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari