Masu Garkuwa Da Mutane
Jami’an ‘yan sandan Edo sun kama wani mazaunin Kano mai shekaru 21, Yakubu Idris bisa zargin barazanar yin garkuwa da shugaban Hausawa a Benin, Alhaji Saleh.
Gwamnatin jihar Kaduna ta fallasa inda miyagun 'yan bindiga da suka addabi jihar ke samu kudaden shiga. Suna samun wasu kudin daga karbar na fansa daga jama'a.
Yan bautar kasa sun shiga zullumi a jihar Zamfara biyo bayan sace wasu takwarorinsu da ‘yan bindiga suka yi a hanyarsu ya zuwa sansanin NYSC da ke yankin Tsafe.
Masu garkuwa da mutane sun sace wasu kananan yara biyu daga motar mahaifiyarsu a Akure, babban birnin jihar Ondo. Lamarin ya afku ne a jiya Juma'a a yankin Leo.
Dakarun Sojojin Nigeria sun yi nasarar ceto wasu mutane shida da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Ekiti. Hakan ya faru ne bayan wasu fasinjoji da suka
Dalibai da Malaman makarantar sakandaren gwamnatin tarayya FGC, Birnin Yauri, jihar Kebbi, guda 27 da Malami uku sun samu kubuta daga hannun tsagerun yan bindig
Mahara sun kai hari gidan tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, sannan suka yi awon gaba da wani kanin matarsa mai suna Hussain da matar makwabcinsa.
Shehu Rekeb, gagararren dan bindiga a Sokoto ya sanar da cewa sun kai farmakin Goronyo ne saboda Fulani 'yan uwansu da ake kashewa babu kwakwkwaran dalili.
Sarkin Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna, Alhaji Zubairu Jibril Mai Gwari II, ya ce zuwa yanzu sun ga amfanin matakan da gwamnatin jihar ke dauka kan yan bindiga.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari