Masu Garkuwa Da Mutane
Yan sanda sun damke wani matashi mai suna Haliru Aliyu, mai shekaru 32 bayan ya yi garkuwa da kansa sannan ya nemi N500,000 a matsayin kudin fansa daga yayarsa.
Jami'an yan sanda a jihar Gombe sun kama wani Halilu Aliyu, mai adaidaita sahu, saboda yin karyar cewa an yi garkuwa da shi saboda bashin N250,000 da ake binsa,
‘Yan bindiga sun sako wata amarya, Farmat Paul, wacce suka sace a ranar Lahadi a gidan fasto dinta da ke garin Ngyong, karamar hukumar Bokkos, jihar Filato.
Gwamnan jigar Filato, Simon Lalong, ya gargaɗi masu tada zaune tsaye a jiharsa musamman yan bindiga su bar jihar, ko kuma duk waɓda aka kama kashe shi za'a yi.
Rahoton da muke samu daga jihar Filato dake arewa ta tsakiya a Najeriya ya tabbatar da cewa an yi awon gaba da wata mai shirin zama Amarya awanni kafin aure.
Bello Turji, gagararren dan bindigan jihar Zamfara, a ranar Litinin ya sako mutane 52 wadanda suka dade a hannunsa, wata majiya ta tabbatar wa da Daily Trust.
Wasu tsagerun yan bindiga sun sake kai mummunan hari kauyen Udawa dake kan hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari ranar Lahadi, sun kashe mutum daya sun sace wasu
'Yan bindiga sun ttsinkayi yankin Mareri da ke babban birnin jihar Zamfara a ranar Juma'a kuma sun sace mata da diyar lakcaran kwalejin ilimi, Dr Abdulrazak.
'Yan sanda a jihar Katsina sun kama wasu da ake zaton masu garkuwa da mutane ne su biyu yayin da suka yi barazanar sace wasu mutane idan basu biya kudi ba.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari