Masu Garkuwa Da Mutane
Rahotanni daga jihar Delta sun nuka cewa masu garkuwa da mutane sun sace wani likiti a cikin asibitin kudi a yankin ƙaramar hukumar Ndokwa ta Yamma.
Wani magidanci ya koka yayin da wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka yi garkuwa da 'ya'yansa hudu ciki har da yaro dan shekara biyu a Kaduna.
Yan sanda sun kama matasa biyu da suka zaune a gari bisa taimakon yan bindiga masu garkuwa da mutane a daji a karamar hukumar Alkaleri a jihar Bauchi.
Rundunar yan sanda ta yi musayar wuta da yan bindiga masu garkuwa da mutane a karamar hukumar Jibia inda ta ceto mutane 14, daya ya rasu saboda harbi
A baya mun ruwaito cewa myakan kungiyar ta'addanci ta Lakurawa ta tafka tsiya a Gueza dake Dosso a jamhuriyar Nijar yayin da ake shirin tarbar gawar a Birnio
Kungiyar Arewa Consultative Forum ya ce yan ta'adda da yan bindiga sun yi ƙawanya da Arewa kuma akwai bukatar hada kai domin fuskantar rashin tsaro a Arewa.
'Yan bindiga na neman Naira miliyan 30 kudin fansar wani Alhaji Saleh Adamu tare da matarsa da 'ya'yansa biyu da suka sace a Kasangwai dake Kagarko, jihar Kaduna
Yayin da mutane 58 suka kubuta daga hannun yan bindiga, Hafsan tsaro, Janar Christopher Musa ya tabbatar da cewa ko sisin kwabo ba a biya ba wurin sakinsu.
Jami'an tsaro sun samu nasarar cafke wani malamin asibiti mai suna Rabe da ake zargin yana yiwa 'yan bindiga magani a karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari