Masu Garkuwa Da Mutane
Jiga-jigan jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya sun jingine batun siyasa a gefe. Wani ‘Dan Majalisar jihar Neja ya ce ‘Yan bindiga su na bi har gida suna ta'adi.
‘Yan bindiga sun bukaci N270m kafin su saki Daliban ABU Zaria da aka sace. Wani daga cikin daliban na ABU Zaria da aka tare ya samu ya tsere da harbin bindiga.
‘Yan bindiga sun yi tabargaza a Kaduna, sun hallaka Iyalin wani Basarake a jiya da dare. ‘Yan bindiga sun aika Mai Unguwar Atyap da ‘Dansa lahira a Zangon Kataf
Wani babban manomin shinkafa a jihar Zamfara, Alhaji Nuhu Deme, ya bayyana irin halin tsaka mai wuyar da suke ciki a Zamfara, yayin hira da wani gidan rediyo MA
A jiya Lahadi ne Migayu su ka sake damke ‘Dan wasan kwallon Super Eagles da ya yi ritaya C. Obodo. Tsohon Tauraron ya fito bayan kwana 1 a hannun ‘Yan bindiga.
Za ku ji ‘Yan bindiga sun buda wuta ga Matafiya a kan titin Abuja zuwa Kaduna. ‘Yan bindigan sun yi nasarar yin ta’adi ba tare da jami’an tsaro sun kawo doki.
Yan bindiga sun kai mamaya sashen gidajen malamai a makarantar kimiya da fasaha ta Nuhu Bamalli da ke Zariya, sun sace malami da yara 2 sannan suka harbi wani.
Domin kada a cutar da yarinyar, an yaudari mai laifin ta hanyar biyansa rabin kuɗin fansar da ya nema, daga nan kuma aka dinga bin diddiginsa har zuwa inda ya ɓ
Jami'an yan Sandan a Jihar Ogun sun yi nasarar damke wani malami mai suna, Odugbesan Ayodele, bisa zargin garkuwa da dalibinsa mai shekara 8don neman fansa.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari