Manyan Labarai A Yau
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta nuna damuwarta kan sunayen da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya turawa majalisa don tantancewa su zama jakadu.
Gwamnan Delta da wasu manyan jiga-jigai a jihar Delta sun halarci jana'izar tsohon gwamna a lokacin mulkin sojoji, Paul Ufuoma Omu a wata coci yau Asabar.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa jam'iyyar APC ta jefa 'yan Najeriya cikin wahala. Ya ce ADC ce zabin da suke da shi.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana farin cikinsa bayan Najeriya ta samu nasarar komawa Majalisar kula da harkokin teku ta duniya, IMO bayan shekaru 14.
Tsohon shugaban APC kuma tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa gwamnatin Abba ta gaza shiyasa take nema. Wanda za ta dorawa.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun yi artabu da wasu 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun kashe 'yan ta'adda masu yawa.
Tsohon ministan shari'a a karkashin gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari, Abubakar Malami ya amsa gayyatar da hukumar EFCC ta yi masa don amsa tambayoyi.
Hukumar tsaron farin kaya (DSS) ta gayyaci tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2027, Dati Baba Ahmed kan zargin yin wasu kalaman tunzura jama'a.
'Yan bindigan da suka yi garkuwa da mataimakin shugaban karamar hukumar Malumfashi a jihar Katsina sun sake shi. Sun sake shi bayan an bada kudin fansa.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari