Manyan Labarai A Yau
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya gargadi jam'iyyar PDP kan babban taron da ta gudanar a Ibadan. Ya bukaci ta soke zaben da ta yi a taron.
Sanata Garba Maidoki mai wakiltar Kebbi ta Kudu a majalisar dattawa ya bukaci gwamnati ta yi abin da ya dace kan 'yan bindiga. Ya ce an san inda suke.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa'a Abubakar III, ya yi ta'aziyyar rasuwar sanannen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da manyan makamai sun yi awon gaba da mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba bayan sun kai wani harin ta'addanci a Neja.
Jagoran kungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN), Sheikh Ibrahim Zakzaky, ya yi alhinin rasuwar sanannen malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi alhinin rasuwar sanannen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Ya ce rasuwarsa babban rashi ce.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci rundunar 'yan sandan Najeriya ta janye jami'anta da ke gadin manya. Sai dai a baya an sha yin irin wadannan alkawuran.
Rahotanni sun bayyana cewa za a gudanar da jana'izar fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi a ranar Juma'a, 28 ga Nuwamba, 2025.
Gwamna Malam Dikko Radda ya sanya hannu a kudin kasafin kudin jihar Katsina na farko da zai lakume kudin da suka haura Naira biliyan 800, za a gina gobe.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari