Manyan Labarai A Yau
Fiye da layukan waya miliyan 180 aka hada da Lambar Shaida ta dan Ƙasa (NIN) a yanzu haka, Farfesa Umar Danbatta na NCC ya bayyana a ranar Talata, 5 ga Oktoba.
Kakakin rundunar yan sanda reshen jihar Kano, Abdullahi Kiyawa, ya bayyana cewa yan sanda sun cafke mutum 7 da ake zargin suna da hannu a kisan Fasto a Kano.
Maalisar dattijai ta tabbatar da nade-naden da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi a matsayin sakatare da mambobin Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC).
Ahmed Musa wanda shine kyaftin din Super Eagles ya nuna karamcinsa ga wasu yan mata da suka hadu da shi cikin motarsa kirar G Wagon. Ya yi masu kyautar kudi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi Majalisar Dattawa da ta tabbatar da Mai Shari’a Hussein Baba-Yusuf a matsayin Babban Alkalin Babban Birnin Tarayya (FCT).
Lado Suleja ya yi bayanin cewa kiran Tinubu da yayi a matsayin shugaban kasa ba yana nufin shugabannin kasa biyu bane a Najeriya illa suna fatan ya gaji Buhari.
Ikeja - Mutane sun shiga cikin tashin hankali yayin da wayoyin wuyar lantarki suka ja masu ibada a cocin El-Adonai Evangelical, dake Abule-Egba, a jihar Lagos.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta ce ta cafke daya daga cikin fitattun kwamandojin ‘yan fashi, Bello Ruga. Hakazalika an hana amfani da bakin gilashin mota.
‘Yan bindiga sun saki Air Vice Marshal Sikiru Smith mai ritaya, wanda aka yi garkuwa da shi ranar Litinin, 27 ga watan Satumba, a yankin Ajah da ke jihar Legas.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari