Manyan Labarai A Yau
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano zai kashe naira biliyan 16 don gina gadojin sama guda biyu a sha tale-talen Dan-Agundi da Tal'udu da ke kwaryar jihar.
Wata mata yar Najeriya ta da labari mai karya zuciya na yadda mai aikinta ta wawure mata kayayyakinta. Yarinyar ta yi kokarin yin awon gaba da su aka kama ta.
Shehu Sani tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya ya yi magana bayan matatar mai ta Port Harcourt ta fara aiki. Tsohon sanatan ya buƙaci a gyara ta Kaduna.
A shekarar 2023 fastoci da dama sun yi hasashe kan abubuwan da suka ce Allah ya gaya musu za su faru. Sai dai a cikin hasashen na su akwai wadanda ba su faru ba.
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kass ta'annati (EFCC) ta bayar da belin tsohon ministan lantarki, Olu Agunloye, mako guda bayan ta cafke shi.
Shugaban cocin Glorious Mount of Possibility, Fasto David Kingleo Elijah, ya yi hasashen lokacin da kasar nan za ta rabe. Faston ya ce hakan zai faru kafin 2027.
Shekarar 2023 ta kafa tari sosai a bangaren siyasar Najeriya. Yan siyasa da dama sun sauya sheka gabannin babban zaben kasar domin cimma kudirinsu a siyasa.
Majalisar dokokin jihar Sokoto ta amince da kudurin dokar kafa rundunar tsaro, domin magance matsalar rashin tsaro da ta dade tana addabar jihar.
Hukumar shirya jarabawar shiga jami'a (JAMB) ta yi karin haske kan karin kudin jarabawar UTME ta 2024 da aka ce ta yi. Hukumar ta ce abun ba haka yake ba.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari