Manyan Labarai A Yau
Wani bidiyo mai sosa zukata ya nuna lokacin da wasu dalibai suka isa gidan tsohon malaminsu shekara 31 bayan sun bar makaranta. Sun je masa da kyaututtuka.
Binciken EFCC mai yaki da rashin gaskiya zai iya jefa Sadiya Umar-Farouk a matsala domini ta ce Minista a lokacin . Sadiya Umar-Farouk ta wawuri N37bn a shekaru 4.
Kwalejin kimiyya ta Isa Mustapha Agwai, IMAP, Lafia, jihar Nasarawa ta dakatar da daliabi mata bakwai da suka kammala karatu saboda nuna rshin tarbiya.
Mai shari'a Joy Unwana alkaliyar kotu a jihar Akwa Ibom wacce yan bindiga suka sace ta kubuta. Gwamna Eno na jihar ya yi tsokaci kan kubutar alkaliyar.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai mummunan farmaki har cikin gidan wani babban likita a jihar Kwara. Yan bindigan sun halaka likitan tare da sace diyarsa.
Tsohon shugaban babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya bar gidan gyran hali na Kuje bayan ya cika sharuddan belinsa. Emefiele zai yi Kirsimeti a gida.
Ministan jin kai da yaki da talauci ta bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ya bayar da umarnin a biya masu cin gajiyar N-Power kudadensu kafin Kirsimeti.
Ministan yada labarai da wayar da kan jama'a ya yi muhimmin kira kan hanyoyin da za a bi domin magance da kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar nan.
Bayan shekara uku, Babban Bankin Najeriya (CBN) ya janye dokar da ya kakabawa masu hada-hadar sulallan 'crypto' tare da ba bankunan umurni kan hakan
Manyan Labarai A Yau
Samu kari