Manyan Labarai A Yau
Wasu miyagun yan bindiga sun kai mummunan farmaki har cikin gidan wani babban likita a jihar Kwara. Yan bindigan sun halaka likitan tare da sace diyarsa.
Tsohon shugaban babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya bar gidan gyran hali na Kuje bayan ya cika sharuddan belinsa. Emefiele zai yi Kirsimeti a gida.
Ministan jin kai da yaki da talauci ta bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ya bayar da umarnin a biya masu cin gajiyar N-Power kudadensu kafin Kirsimeti.
Ministan yada labarai da wayar da kan jama'a ya yi muhimmin kira kan hanyoyin da za a bi domin magance da kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar nan.
Bayan shekara uku, Babban Bankin Najeriya (CBN) ya janye dokar da ya kakabawa masu hada-hadar sulallan 'crypto' tare da ba bankunan umurni kan hakan
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan halin da yan Najeriya suk atsinci kansu na matsin tattalin arziki. Shugaban kasar ya ce sauki nan tafe.
A shekarar 2023 an samu rasuwar manyan malaman addinin musulunci a Najeriya. Rasuwar malaman addinin musuluncin ta girgiza al'ummar musulunci a kasar nan.
A ranar Alhamis, 21 ga watan Disamba, Gwamna Francis Nwifuru ya amince da N100,000 a matsayin kyautar kirsimeti ga ma’aikatan jihar Ebonyi, harda buhun shinkafa.
Wani sabon rahoton da hukumar kididdiga ta kasa ta fitar ya nuna jihohin da suke da farashi mai arha da wadanda suke da farashi mai tsada na man fetur.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari