Manyan Labarai A Yau
Jam'iyyar APC ta shirya zaben shiga takarar majalisa, amma hatsaniya ta biyo baya. ‘Dan Takara ya kawo kara ga Abdullahi Ganduje yayin da rikicin tikiti ya barke.
Sanata Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam;iyyar NNPP a zaben 2023, ya ce jam’iyyarsa da ta APC za su yi aiki tare a inda ya kamata.
Wani jigo a jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Ibrahim Danlami Kubau, ya yi magana kan dalilin Tinubu na kin tsoma baki a shari'ar zaben gwamnan Kano.
Tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya yi magana kan tsarin jam'iyyun siyasan da yafi dacewa da dimokuradiyyar kasar nan.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya yi magana kan rikicinsa da wanda ya gaje shi a kujerar mulkin jihar Rivers, Gwamna Siminalayi Fubara.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta fitar da rahoton tsaro kan hukuncin da kotun koli ta yanke wanda ya tabbatar da nasarar Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya yi magana kan yadda ya shiga cikin wani yanayi kafin kotun koli ta zartar da hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya kafa zauren dattawan jihar Kano domin su dunga ba gwamnatinsa shawarwarin da ya kamata saboda gogewarsu.
Dubban masoya da masu fatan alkhairi sun yi tururuwan fitowa a titunan Kaduna domin tarban Abba Kabir Yusuf a hanyarsa ta zuwa jihar Kano bayan hukuncin Kotun Koli.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari